Easy Cow tail pepper soup Recipes

Easy Cow tail pepper soup Recipes

The ingredients Easy Cow tail pepper soup Recipes

  1. Cow tail
  2. Tarugu da albasa
  3. Tomato past
  4. Maggi da curry
  5. Oil

Step-step making Easy Cow tail pepper soup Recipes

  1. Ki yanka cow tail dinki yanda kike so ki wanke sosai saiki dora a wuta for 1 hour saiki sauke ki zubar da ruwan ki kara wankeshi

  2. Ki soya mai kisa tomato past dinki kadan ki sa ruwa dai kisa maggi da curry da kayan kamshi idan sun tafasa ki sa cow tail dinki

  3. Kibarshi for hour 30 minutes saiki sa tarugu da albasa da kika jajjaga ki juya saiki barshi ya dahu for 30-40 minutes saiki sauke shikenan