Easy Tofu (awara) Recipes
The ingredients Easy Tofu (awara) Recipes
-
Waken suya
-
Kayan miya
-
Kayan kamshi
-
Mai
-
Ruwan tsami
-
Maggi da curry
-
two eggs
Step-step making Easy Tofu (awara) Recipes
-
Ki wanke wake ki markada ki tace ki dora a wuta idan ya tafasa ki sa ruwa tsami, zakiga awarar ta taso sama claime ki kwashe a kyallen taci ki dora a wani gurin domin ruwan ya tsane
-
Idan ruwa ya tsane saiki yanka yanda kike so ki soya sa kwai….. idan kwan ya rage sai ki soya shi
-
Saiki hada spices dinki Wanda yaji kayan miya de uma albasa da maggi