Easy Spaghetti with irish Recipes

Easy Spaghetti with irish Recipes

The ingredients Easy Spaghetti with irish Recipes

  1. 1 Spaghetti
  2. Irish taters
  3. Jajjagen kayan miya
  4. Maggi/salt/curry
  5. Oil
  6. just one Tomatoe paste
  7. Carrots
  8. Nama

Step-step making Easy Spaghetti with irish Recipes

  1. Ki daura mai a wuta ki bar shi yayi zafi sai ki zuba kayan miyan ya dan soyu ki zuba tomato paste sai ki zuba ruwan tafashen nama ki zuba seasoning dinki da duk wani spices

  2. Ki fere Irish potatoes kiyi slicing ki wanke ki zuba a cikin sanwan ki bar shi yayi half done sai ki karya spaghetti ki zuba shi da carrots ki gauraya shi ki zuba tafashen naman ki rufe ki bar spaghetti ya nuna idan ya nuna ki sauqe kiyi serving, aci dadi lafiya