Easy Tuwan shinkafa miyar wake Recipes

Easy Tuwan shinkafa miyar wake Recipes

The ingredients Easy Tuwan shinkafa miyar wake Recipes

  1. Shikafar tuwo
  2. Kayan miya, seasoning seasonings, curry, tyme, daddawa, gyada,
  3. Manja da man gyada, nama, zogale

Step-step making Easy Tuwan shinkafa miyar wake Recipes

  1. Tuwo. ki wanke shinkafarki ki gyarata ki daura ruwanki in tafasa ki zuba shikafarki in tadahu sosai ki tukata ki kwashe kisa aleda

  2. Miya da farko zaki surfa waken ki k wanke shi tas ki daura a wuta ya dahu sosai

  3. Sai ki blending kayan miyarki ki daura kisa mai dasu Maggie da spices kisa ruwan namanki ki kawo daddawa kisa yar kadan ki barshi ya dahu kisa gyadanki ta miya bayan kin daka ta itama kadan saboda ba miyar gyada bace ina sa gyada da daddawa a miyar wake ne Dan yana bada wani sina dari mai dadi

  4. Saiki kawo wakenki Wanda dama ya riga ya dahu kisa curry dinki da tyme sai ki kawo zogale shima ba dayawa ba ki zuba sai ki rufe in tayi ki sauke.