Easy Macaroni and sweet potato sauce Recipes

Easy Macaroni and sweet potato sauce Recipes

The ingredients Easy Macaroni and sweet potato sauce Recipes

 1. Sweet potato
 2. Scott Burnett
 3. Red paper
 4. Onion
 5. Seasoning
 6. Carrot
 7. Meat
 8. Macaroni
 9. Spices

Step-step making Easy Macaroni and sweet potato sauce Recipes

 1. Zaki dafa macaroni ki tace ta

 2. Zaki yanka albasa kiyi grating kayan miyarki ki daura ki soyasu

 3. Ki fere sweet potato ki daura a wuta inya dahu ki sauke

 4. Ki yankashi kamar cube sai ki zuba cikin miyarki da kika soya ta ki zuba ruwan nama da naman da seasoning dinki da spices

 5. Intayi sai ki sauke