Easy White rice and stew with eggs and cabbage Recipes
The ingredients Easy White rice and stew with eggs and cabbage Recipes
-
Rice
-
Kayan miya
-
Boiled egg
-
2 chopped tomatoes
-
Slice cabbage
-
Maggi da curry denn kayan kamshi
-
Mai
-
Carrot
Step-step making Easy White rice and stew with eggs and cabbage Recipes
-
Ki etika shinkafa idan ta Fara nina sai ki yi per boiled ki kara mayarwa ta dahu saiki sauke
-
Ki soya mai kisa kayan miya idan sun fara soyuwa saiki sa Margaret ki sa curry weil kayan kamshi kaiki bari ta dahu saiki sauke
-
Idan zakici saikisa cabbage, tomatoes, carrot, and slice eggs