Easy Kunun tsamiya Recipes

Easy Kunun tsamiya Recipes

The ingredients Easy Kunun tsamiya Recipes

  1. Garin kunu
  2. Tsamiya
  3. Sugar

Step-step making Easy Kunun tsamiya Recipes

  1. Ki jika tsamiyanki, idan ta jiku saiki dama garin da ruwan tsamiyan.

  2. Kisa ruwa ya tafasa saiki juye cikin kullun kunun, ki rufe zuwa yan mintuna ki bude ki juya sannan Kisa sugar.