Easy Tuwon alkama with okro and sauce Recipes
The ingredients Easy Tuwon alkama with okro and sauce Recipes
-
Garin alkama
-
Okro
-
Pepper
-
Scotch hood
-
Onion
-
Dry out fish
-
Beef
-
Oil
-
Maggi
-
Salt
-
Cray fish
-
Onga
Step-step making Easy Tuwon alkama with okro and sauce Recipes
-
Ki tuka tuwon yanda kike tuka tuwon semovita.
-
Ki goga kubewanki saiki zuba mata ruwa dai ki daura a wuta tare da 1tbpn of oil, maggi and salt ki barta ta tafaso saiki zuba kanwa Kadan(zakiga ta danyi yellow) minti kadan ki sauke.
-
Ki jajjaga kayan miyanki da albasa saiki zuba a tukunya ki daura a wuta tare da mai, maggi, kifi and tafashan nama ki barta ta tafaso sosai. Saiki zuba stock and onga ki juya ki barta ta dan dahu kadan.