Easy Jollop rice and salad with eggs Recipes
The ingredients Easy Jollop rice and salad with eggs Recipes
-
Rice
-
2 eggs ki dafa
-
Maggi da curry
-
Tarugu da albasa
-
Red oil
-
Salad cream and mayyonise
-
Latas, cabbage, albasa (ki yankasu)
-
Kayan miya
Step-step making Easy Jollop rice and salad with eggs Recipes
-
Ki dora ruwa idan ya tafasa ki wanke shinkafarki ki sa, idan ta tafasa kiyi per boiled
-
Ki soya no kisa kayan miya idan hobi soyu kisa ruwa dai, kisa maggi da curry weil kayan kamshi
-
Idan ya tafasa ki zuba shinkafar amma ki rage wuta kibarshi ya kusa nina claime kisa jajjagaggen tarugu weil albasa ki juya sai ki barshi ya dahu saiki sauke
-
Ki hada cabbage, albasa latas weil tumatir da carrot idan og indien bukata kisa mayyonise da salad lotion ki juya sosai shikenan……… Aci dadi lafiya