Easy Cake Recipes
The ingredients Easy Cake Recipes
-
2 cups flour
-
a few egg
-
Spread helf simas
-
1 tsp Baking powder
-
1 tin Sugar
Step-step making Easy Cake Recipes
-
Zaki yi mixing sugar da butter ki buga shi sosai har sai sugar ya daina kara
-
Sai ki zuba egg dinki kiyi mixing zuba flour da baking powder ki ta bugawa har sai kinga ya zama fluffy
-
Sai ki shafa butter a gwangwanayenki ki zuba aciki ki Gasa.