Easy Shinkafa da miyar tumatir mai alanyahu Recipes
The ingredients Easy Shinkafa da miyar tumatir mai alanyahu Recipes
-
Shinkafa
-
Alanyahu, mai, tarugu da albasa ki jajjaga
-
Tumatir ki yanka
-
Maggi da curry
-
Manja
Step-step making Easy Shinkafa da miyar tumatir mai alanyahu Recipes
-
Ki dora ruwa ki sa shinkafa ki yi per boiled ki kara mayarwa ta dahu saiki sauke
-
Ki soya mai kisa tumatir da alanyahu kisa maggi da curry kisa tarugu da albasa ki barshi ta nuna