Easy Alkubus da miya Recipes

Easy Alkubus da miya Recipes

The ingredients Easy Alkubus da miya Recipes

 1. Flour
 2. Alkama
 3. Yeast, salt, baking powder
 4. Alanyahu ki yanka ki sa ruwan zafi
 5. Nama ki tafasa da maggi
 6. Tumatir ki yanka
 7. Tarugu da albasa ki jajjaga
 8. Mai
 9. Maggi da curry da kayan kamshi

Step-step making Easy Alkubus da miya Recipes

 1. Ki hada flour da wheat, salt kadan, baking powder kadan

 2. Saiki hadesu kisa ruwa ki kwaba

 3. Kisa a rana kamar 1 hour

 4. Ki dauwa a Leda kamar alala

 5. Saiki dafa kamar alala, idan yayi saiki sauke ki cire a leda

 6. Ki soya mai kisa tumatir idan en este momento fara soyuwa saiki sa nama da ruwan tafashe kisa maggi da curry da kayan kamshi kibari ruwan en este momento dan rage saikisa alanyahu da tarugu da albasa ki bashi 3-5 mins saiki sauke shikenan