Easy Bandasho Recipes
The ingredients Easy Bandasho Recipes
-
Gurasa
-
Kuli
-
Seasoning
-
Mai
-
Kayan kamshi
-
Albasa
-
Tumatir
Step-step making Easy Bandasho Recipes
-
Zaki samu gurasarki in an siyo miki ita sai ki turarata
-
Ki daka kulinki da kayan kamshi kisa seasoning
-
Ki yanka albasa da tumatur sai ki dauko faranti ki jera gurasar ki barbada kulin ki yar yada mai kisa tumatir dinki da albasa