Easy Chapatti with chicken papar soup Recipes
The ingredients Easy Chapatti with chicken papar soup Recipes
-
2 mugs Flour
-
2 tblsp butter
-
Pinch salt
-
Suger
-
Candida
-
Baking powder
-
Warm milk
-
For soup
-
Chicken
-
Jeff Burnett
-
Onion
-
Spices
-
Seasoning
-
Curry
-
Thyme
Step-step making Easy Chapatti with chicken papar soup Recipes
-
Zaki hada dry ingredient dinki yeast din kadan zaki sa sai ki kawo butter kisa
-
Ki zuba werm milk dinki ki kawaba kar yai tauri
-
Sai ki barshi kamar 39mnt sai ki dauko ki murza shi yai circle
-
Sai ki daura pan a wuta ki shafa mai sai ki ringa dauko wa kina sawa in bari daya yayi ki juya da side din
-
For soup. zaki wanke kazar ki bayan kin yankata sai ki daura wuta kisa albasa da spices da seasoning dinki
-
In ta dahu sai ki kawo grating dinki na attaruhu da albsa ki zuba ki kara spices kisa thyme da curry ki sauke
-
Sai nayi serving din shi da chapatti