Easy Taliya mai romo Recipes

Easy Taliya mai romo Recipes

The ingredients Easy Taliya mai romo Recipes

  1. Spaghetti
  2. Kayan miya
  3. Gishiri
  4. Maggi
  5. Tafarnuwa
  6. Kifin franja
  7. Man gyada

Step-step making Easy Taliya mai romo Recipes

  1. Zuba mai a wuta, ki bari yayi zafi Sai ki saka kayn miyan ki bari ya soyu

  2. Bayan sun soyu Sai ki zuba spices da gishiri ki saka ruwa ki bari ya tafasa

  3. Bayan sun tafasa Sai ki karya taliyar ki zuba tareda kifin bayan Kin wankeshi zaki bari ruwan ya danyi yawa yadda zatayi romo. Bayan ta dahu taliyar Sai the sauke.