Easy Potato nuggets Recipes

Easy Potato nuggets Recipes

The ingredients Easy Potato nuggets Recipes

 1. Potato
 2. Attaruhu
 3. Albasa
 4. Curry
 5. Bread crumbs
 6. Maggi
 7. Salt
 8. Flour
 9. G/nut oil

Step-step making Easy Potato nuggets Recipes

 1. Zaa bare dankali sai a yanka adafa shi amma karya dahu luguf sannan a cire daga ruwa hoy tsane

 2. Sai a jajjaga kayan miya a zuba a zal dankalin a marrasa shi sannan a new gauraya

 3. Sai a zuba maggi, curry, salt a kara gaurayawa sannan a mulmula

 4. Claime a sa a cikin flour sannan a mayar cikin garin bread sannan a soya a cikin mai