Easy Awara with yaji Recipes

Easy Awara with yaji Recipes

The ingredients Easy Awara with yaji Recipes

  1. Waken suya
  2. Ruwan tsami
  3. Yaji mai dadi
  4. Cabbage, carrot, cucumber…… Ki yanka su duka
  5. Mai

Step-step making Easy Awara with yaji Recipes

  1. Ki andai wake kikai a markada ki tace ki dora a wuta, idan ahora tafasa ki sa ruwan tsami, zaki ga awarar ta taso sama sai ki kwashe a kyallen taci

  2. Ki daure ki dora the wani gurin domin ruwan ya tsane. Idan ruwa ya tsane saiki yanka yanda kike so ki soya amma basai ahora soyu sosai ba

  3. Idan zakici saikisa yaji da maggi de uma kayanki da kika yanka……. zaki iya hadawa de uma zobonki idan kina bukata….. shikenan