Easy White rice and stew with cabbage and cream Recipes

Easy White rice and stew with cabbage and cream Recipes

The ingredients Easy White rice and stew with cabbage and cream Recipes

  1. Shinkafa
  2. Kayan miya
  3. Mai, maggi da curry
  4. Cabbage, carrot, chopped
  5. Salad cream

Step-step making Easy White rice and stew with cabbage and cream Recipes

  1. Ki tafasa ruwa ki wanke shinkafa ki zuba, idan ta Fara nina sai ki yi per boiled ki kara mayarwa ta dahu saiki sauke

  2. Ki soya mai kisa kayan miya idan sun fara soyuwa saiki sa Maggie da curry ki juya saiki barshi ta dahu saiki sauke shikenan

  3. Idan zakici saikisa cabbage and carrot, da greens cream dinki……….. aci dadi lafiya.