Easy Meat Stuffed croissant Recipes

Easy Meat Stuffed croissant Recipes

The ingredients Easy Meat Stuffed croissant Recipes

 1. 2 cups flour
 2. 2 tblspnButter
 3. pinch Yeast
 4. pinch Salt
 5. 1 tspn sugar, 1egg
 6. pinch Baking fowder
 7. For filling
 8. Minced meat
 9. Onion
 10. Scott burnett
 11. Oil
 12. Seasoning
 13. Spices

Step-step making Easy Meat Stuffed croissant Recipes

 1. Zaki hada dry ingredient dinki kisa butter ki kwaba kar yai tauri

 2. Ki soya minced meat dinki dasu attaruhu da albasa de uma Maggie da spices

 3. Sai ki dauko dough dinki ki murza a circle da fadi sosai

 4. Sai ki rinaga yankashi in triangle amma yai tsaho sosai

 5. Sai ki debo hadin naman ki zuba daga inda yafi fadi sai ki made shi kamar tabarma zai bada wannan shafe din

 6. Sai ki shafa masa kwai a saman shi ki gasa