Easy Vegetables jollof rice Recipes
The ingredients Easy Vegetables jollof rice Recipes
-
Shinkafa, carrot
-
Cabbage, grean paper, no, nama
-
Attaruhu, tattasai, albasa, tumatur, seasoning, spices, curry, tyme
Step-step making Easy Vegetables jollof rice Recipes
-
Dafarko zaki parboiling rice dinki ki aje a gefe
-
Ki grating kayan miyarki ki soya su sai vegetables dinki ki tafsa su da baking powder amma banda diet programs
-
Ki zuba shinkafarki acikin kayan miyar da kika soya höra zuba ruwa kisa naman ki bayan kin tafasa shi kisa seasoning dinki da spices curry da tyme ki rufe
-
In ta dahu sai ki dauko cabbage dinda kika yanka shi manya sai ki zuba ki rufe sai ki sauke baa San cabbage din ya dafe kina sawa zaki sauke