Easy Awara with cabbage Recipes

Easy Awara with cabbage Recipes

The ingredients Easy Awara with cabbage Recipes

  1. Waken suya
  2. Cabbage
  3. Mai
  4. Maggi da salt
  5. Yaji
  6. Albasa
  7. Ruwan tsami

Step-step making Easy Awara with cabbage Recipes

  1. Ki jika wakenki Wanda kika gyara kikai a markada ki tace ki dora a wuta idan ya tafasa kisa ruwan tsami

  2. Zakiga awarar ta taso sama sai ki kwashe a kyallen taci ki daure ki barshi ruwan ya tsane

  3. Ki yanka yanda kike so saiki soya idan kingama suya saikisa mai da albasa da yaji da maggi da kuma cabbage, sai ki juya sosai shikenan