Easy Shinkafa da wake with stew Recipes
The ingredients Easy Shinkafa da wake with stew Recipes
-
Rice
-
Beans
-
Kayan miya ki nika
-
Mai
-
Maggi da curry da kayan kamshi
Step-step making Easy Shinkafa da wake with stew Recipes
-
Ki tafasa ruwa ki sa wake ki bashi 10 minutes saiki wanke shinkafa ki zuba idan tayi 50 percent done saikiyi per boiled ki kara mayarwa ta dahu saiki sauke
-
Ki soya mai kisa kayan miya idan sun fara soyuwa saiki sa Maggie da curry ki kayan kamshi ki juya saiki barshi konstruera soyu saiki sauke shikenan