Easy Egg and green sauce Recipes

Easy Egg and green sauce Recipes

The ingredients Easy Egg and green sauce Recipes

  1. Alanyahu ki yanka ki sa ruwan zafi
  2. Blended kayan miya
  3. 3 eggs
  4. Maggi da curry
  5. Mai
  6. Mai
  7. Mai

Step-step making Easy Egg and green sauce Recipes

  1. Ki soya mai kisa kayan miya idan sun fara soyuwa kisa maggi da curry, kisa alanyahu

  2. 3-5 minutes dasa alanyahu saiki fasa kwai ki juye a kan miyar saiki rage wuta kibarshi Kamar three or more minutes saiki juya ki kara bashi 2 minutes saiki kara juyawa saiki sauke shikenan…… Dadi