Easy Alalan kwai Recipes

Easy Alalan kwai Recipes

The ingredients Easy Alalan kwai Recipes

 1. Egg
 2. Onion
 3. Scott burnet
 4. Tomato
 5. Spices
 6. Curry
 7. Tyme
 8. Seanoning

Step-step making Easy Alalan kwai Recipes

 1. Zaki fasa egg dinki ki zuba spices da seasoning dinki curry da tyme

 2. Sai ki yanka albasa da tomato attaruhu ki grating

 3. Sai ki zuba ki kada sai ki samu leda ki zuba ki kulle ki saka a ruwa kiyi steaming din shi inyayi sai ki yanka shi