Easy Tigernut Drink Recipes
The ingredients Easy Tigernut Drink Recipes
-
Tiger nut
-
Dates(dabino)
-
Sweet potatoes
-
Refreshing ginger
Step-step making Easy Tigernut Drink Recipes
-
Ki gyara ayarki saiki jika sannan ki wanke tas.
-
Ki fere dankalin Hausa, ki kankare turmeric, ki bare dabino. Saiki zubasu cikin ayar a nika ta yayi laushi sosai.
-
Saiki kara ruwa yanda kikeso ki tace (amma nidai ruwa kadan nike karawa) sai ki saka a fridge.
-
Idan yay sanyi, asha dadi lpy.