Easy Soyayyar shinkafa me tambarin cookpad Recipes

Easy Soyayyar shinkafa me tambarin cookpad Recipes

The ingredients Easy Soyayyar shinkafa me tambarin cookpad Recipes

 1. 1 cufi shinkafa
 2. Mai
 3. Kwai
 4. Kayan miya
 5. Kayan kanshin girki
 6. Dunkule na dandano
 7. peas
 8. Karas
 9. gishiri

Step-step making Easy Soyayyar shinkafa me tambarin cookpad Recipes

 1. Zaki dafa shinkafar ki dadan mai da gishiri da peas idan suka dauko dahuwa saiki sauke

 2. Kisa mai a kaso da kayan miya Kayan kanshi karas kisoyasu sosai saiki sa shinkafar ki joya shima sai ki dan sa ruwa kadan dasu sinadarin dandano ki rufe harsai ya dahu