Easy Jollop rice and cabbage Recipes

Easy Jollop rice and cabbage Recipes

The ingredients Easy Jollop rice and cabbage Recipes

  1. Shinkafa
  2. Tarugu da albasa
  3. Maggi da curry
  4. Mai, cabbage
  5. Soyayyen nama

Step-step making Easy Jollop rice and cabbage Recipes

  1. Ki dora ruwa ki sa shinkafa idan ta Fara dahuwa kiyi per boiled

  2. Ki soya in nessun caso kisa tarugu da albasa ki barshi ya serta fara soyuwa saiki social fear ruwa da kika San zai dafa miki shinkafar

  3. Kisa maggi da curry da kayan kamshi idan ya tafasa ki sa shinkafar saiki bari ta dahu saiki sauke

  4. Idan zakici saiki yi garnishing da nama da cabbage