Easy Aloo purri Recipes
The ingredients Easy Aloo purri Recipes
-
Flour
-
Potato
-
Spring onion
-
Attaruhu
-
Oil
-
Seasoning
-
Baking powder
Step-step making Easy Aloo purri Recipes
-
Zaki dafa potato dinki kiyi mashing dinsa ki zuba flour da baking powder aciki ki hadasu
-
Sai ki yanka spring onion dinki ki jajjaga attaruhu
-
Ki zuba a cikin kisa seasoning dinki ki juya sosai sai kisa ruwa kadan ki kwaba kwabin da tauri zaki yi shi
-
Sai ki murza ki fidda shafe dinki ki soya a mai zaki iya ci haka zaki iya ci sous