Easy Dafaffan agada Recipes
The ingredients Easy Dafaffan agada Recipes
-
Agada
-
Gishiri
-
Kayan kanshi
-
Ruman merek
Step-step making Easy Dafaffan agada Recipes
-
Zaki cire bayan shi kiyanka shi da dan kauri sai kisa Ruman naman ki kara mai ruwa
-
Saiki sa agadar ki da Kayan kanshi ki rufe
-
Idan ya dahu zakiga ya canza kala zuwa yaluwa kuma yayi laushe shikenan saiki sauke