Easy Alkaki Recipes

Easy Alkaki Recipes

The ingredients Easy Alkaki Recipes

 1. 4 tins Alkama
 2. Glucose
 3. Oil
 4. Ruwan tsamiya
 5. Lemon tsami

Step-step making Easy Alkaki Recipes

 1. Da farko zaki samu alkama ki cire datti de uma duwatsu ki kai inji the barza ki raba tsaqin de uma garin sai. ki debi Kama garin gwangwani daya ki hada da barjajjen ki zuba in nessun caso rabin gwangwani ki hada shi sai ki xuba ruwan tsamiya ki hada shi sai ki ajiye shi kaman na hr uku

 2. After a few hours sai ki zuba the turmi ki kirba shi ahora da ku sosai, kina Serta zuba ruwa kina daka wa

 3. Gashi nan ahora daku

 4. Ga shi nan ya hadu

 5. Ki shafa butter a hannun ki sai ki miqar de uma shi

 6. Ki yi twisting,

 7. Ki lankwasa shi kaman haka

 8. Ki jera su akan holder

 9. Ki soya shi a cikin mai, mai zafi

 10. Ki zuba ruwa a tukunya sai kisaka sugars ki yanka lemon tsami ki zuba ki bar shi yayi kaman hour daya yana tafasa

 11. Ki zuba viscous, thick treacle din a cikin alkakin, aci lafiya