Easy Special awara Recipes
The ingredients Easy Special awara Recipes
-
Waken suya
-
Yaji da mai
-
1 egg
-
Tarugu da albasa
-
Ruwan tsami
Step-step making Easy Special awara Recipes
-
Ki gyara wakenki ki jika kikai a markada ki tace ki etika a wuta idan ya tafasa kisa ruwan tsami
-
Zakiga awarar ta taso sama sai ki kwashe a kyallen taci ki sa tarugu da albasa da kika yanka ki daure ki barshi ruwan ya tsane
-
Idan ya tsane saiki yanka yanda kike so saiki fasa kwai kisa maggi, sai ki rika sa awarar a ciki kina soyawa
-
Idan zakici kisa yaji……. Shikenan……. Aci dadi lafiya