Easy Tomatoes sauce Recipes
The ingredients Easy Tomatoes sauce Recipes
-
Tarugu da albasa
-
Maggi da curry
-
Tomatoes
-
Oil
Step-step making Easy Tomatoes sauce Recipes
-
Ki soya mai kisa tumatir ki bashi 3 minutes saiki sa Maggie da curry ki bashi 2 minutes saiki sa tarugu da albasa ki juya saiki barshi ta dahu saiki sauke shikenan