Easy Masan gero Recipes

Easy Masan gero Recipes

The ingredients Easy Masan gero Recipes

  1. Gero
  2. Yeast
  3. Gishiri
  4. Man suya
  5. Albasa

Step-step making Easy Masan gero Recipes

  1. Da farko zaki surfa gero ki wanke ki bar shi ya jiqa sai kikai a markado, sai kisa yeast ki yanka albasa ki zuba ki bar shi ya tashi claime ki zuba gishiri ki soya a new tanda