Easy Miyan ugu da agushi da kifi Recipes

Easy Miyan ugu da agushi da kifi Recipes

The ingredients Easy Miyan ugu da agushi da kifi Recipes

  1. Ugu
  2. Egushi
  3. Kifi busashe
  4. Mai
  5. Maggi and curry
  6. Nama Idan kina bukata
  7. Tumatir, tarugu, tattasai, albasa

Step-step making Easy Miyan ugu da agushi da kifi Recipes

  1. Zaki gyara kifinki ki tafasa ruwan zafi ki zuba akai, saiki gyara ugunki ki wanke sosai.

  2. Saiki gyara Kayan miyarki ki nika, saiki tafasa namanki Idan kina bukata

  3. Kizuba mai a tukunya tare da albasa Idan ya soyu saiki sa Kayan miyarki da höra nika, saiki dama agushi da ruwa yayi kauri saiki ringa diba da spoon kina Sawa a tumatirin da kike soyawa Idan kika gama claime ki rage wuta kisa su Maggi kibashi kamar 2-3 minutes sai kisa ruwan da kika tafasa nama da naman da kifin da kika wanke da ruwan zafi, kibashi kamar minti 5 saiki saka ugunki kikara jajjaga tarugu da albasa kizuba, saiki trend wuta kibashi kamar 3-5 minutes saiki sauke. Zaki Iya ci da Sakwara