Easy Dambun shinkafa Recipes

Easy Dambun shinkafa Recipes

The ingredients Easy Dambun shinkafa Recipes

 1. Shinkafa
 2. Albasa
 3. Attaruhu
 4. Alayyahu
 5. Curry
 6. Gyada
 7. Maggi
 8. Nut meg
 9. Salt
 10. Oil

Step-step making Easy Dambun shinkafa Recipes

 1. Zaa barza shinkafa sai a zazzage garin aje a gefe sannan a dauki tsakin a wanke shi sai a zuba abin tatar koko a saka a yi stemming

 2. Idan yayi sai a sami baho a juye a ciki a zuba jajjagen albasa da attaruhu, maggi, dakakken gyada, Curry, Nut meg, Salt sai a gauraya sannan a zuba yankakken kuma wankakken alayyahu daka gyara cakuda sosai Sai a mayar dashi cikin abin tatar koko din a sake turara shi ya karasa dahuwa sai a sauke a juye a baho a zuba mai sosai yaji a gauraya sannan ayi serving