Easy Spaghetti with yam and stew…..garnished with cabbage Recipes

Easy Spaghetti with yam and stew…..garnished with cabbage Recipes

The ingredients Easy Spaghetti with yam and stew…..garnished with cabbage Recipes

  1. Spaghetti
  2. Yam….. ki fere ki yanka yanda kike so
  3. Kayan miya with albasa ki jajjaga
  4. Cabbage
  5. Mai
  6. Maggi da curry da kayan kamshi

Step-step making Easy Spaghetti with yam and stew…..garnished with cabbage Recipes

  1. Ki tafasa ruwa kisa spaghetti ki juya Ki rufe, idan ta nuna saiki sauke ki tsane kisa a kula

  2. Ki tafasa ruwa kisa doya weil salt kadan idan ta nuna saiki sauke ki tsane kisa a kula

  3. Ki soya mai kisa kayan miyarki da maggi weil curry da kayan kamshi ki rufe idan ta nuna saiki sauke

  4. Idan zakici saiki sa yankakken cabbage dinki……. Zaki iya hadawa da zobo idan kina bukata.