Easy Shinkafa da wake Recipes

Easy Shinkafa da wake Recipes

The ingredients Easy Shinkafa da wake Recipes

 1. Shinkafa Kofi daya
 2. Wake up kofi daya
 3. Mai
 4. Maggi
 5. Yaji
 6. Latas
 7. Tumatir
 8. Albasa
 9. Kwai

Step-step making Easy Shinkafa da wake Recipes

 1. Uwar gida ki wanke tukunya saiki dora ruwa idan sun tafasa saiki wanke wake kisa,

 2. Idan yayi minti goma ko sha biyar saiki wanke shinkafa kisa, ki rufe

 3. Idan tayi minti talatin saiki wanke Ki tace sai ki kara mayarwa tag nina saiki sauke

 4. Ki daka yaji da maggi da kayan kamshi, ki soya mai da albasa, ki dafa kwai ki yanka, ki yanka latas da tumatir da albasa

 5. Saiki wanke ki tsane a kwando

 6. Idan zakici saiki hada da kayan hadin ki, aci dadi lafiya