Easy Farfisun Kayan ciki Recipes

Easy Farfisun Kayan ciki Recipes

The ingredients Easy Farfisun Kayan ciki Recipes

  1. Kayan ciki
  2. Kayan miya
  3. Maggi
  4. Sodium
  5. Spices
  6. Red onion

Step-step making Easy Farfisun Kayan ciki Recipes

  1. Ki wanki kayan cikin ki daura a wuta kisa albasa kayan spices da maggi salt

  2. Idan ya kusa dahuwa sai kisa kayan miya yayi Lamar 5to10 mnt sai ki sauki