Easy Cake me vanilla Recipes

Easy Cake me vanilla Recipes

The ingredients Easy Cake me vanilla Recipes

  1. 2 cufi na filawa
  2. 6 kwai
  3. 1 cufi na sikari
  4. Sai ckl daya na vanilla
  5. Buta daya sims

Step-step making Easy Cake me vanilla Recipes

  1. Da farko zaki hada sikari da butar taki kiyita juyawa sai sikarin ki yafara narkewa sannan zakiga butar tayi fari kuma yayi laushi

  2. Sai ki fasa kwai daya bayan daya kina sawa kina motsawa sosai

  3. Saiki sa vanilla dinki da flour kadan shima kina sawa kina juyawa

  4. Idan ya hade saiki sa mu kwanon gashi kisa kwabin aciki ki gasa amma ki tabbatar kinsa mishi buta ajikin shi