Easy Jollop macaroni, arish and scramble eggs Recipes
The ingredients Easy Jollop macaroni, arish and scramble eggs Recipes
-
Macaroni
-
Tarugu da albasa da tattasai ki jajjaga
-
Arishi (ki fere ki yanka ki yi per boiled)
-
Maggi da curry da kayan kamshi
-
Onga
-
2 eggs ki soya
-
Oil mix
Step-step making Easy Jollop macaroni, arish and scramble eggs Recipes
-
Ki soya mai kisa tarugu da albasa da tattasai ki barshi ya kusa soyuwa saiki tsaida ruwa
-
Kisa kayan kamshi da maggi da curry da onga ki barshi ya tafasa
-
Kisa arish da macaroni ki juya Ki rufe, idan ya kusa dahuwa saikisa soyayyen kwai ki juya saiki barshi ta dahu saiki sauke shikenan