Easy Kwadon shinkafa da latas Recipes
The ingredients Easy Kwadon shinkafa da latas Recipes
-
Shimkafa
-
Latas, tumatir, albasa (ki yankasu ki wanke)
-
Yaji da mai da maggi
Step-step making Easy Kwadon shinkafa da latas Recipes
-
Ki dora ruwa idan ya tafasa ki wanke shinkafa ki zuba kibata 20 minutes saiki yi per boiled ki kara mayarwa for 10 minutes saiki sauke shikenan