Easy Awara da kwai Recipes

Easy Awara da kwai Recipes

The ingredients Easy Awara da kwai Recipes

  1. Dafaffen awara
  2. Maggi
  3. Curry powder
  4. Thyme
  5. Oil to fry
  6. Eggs

Step-step making Easy Awara da kwai Recipes

  1. Ki fasa egg kisa mashi maggi, curry nd thyme ki kada shi

  2. Saikina tsoma awaran cikin kwai kina soyawa.