Easy Egusi soup 1 Recipes

Easy Egusi soup 1 Recipes

The ingredients Easy Egusi soup 1 Recipes

 1. Egusi
 2. Palm oil
 3. Beef
 4. Stock seafood
 5. Cray fish
 6. Dry fish
 7. Kpomo
 8. Ugu
 9. Maggi
 10. Salt
 11. Pepper
 12. Scotch bonnet
 13. Red onion

Step-step making Easy Egusi soup 1 Recipes

 1. Ki tafasa namanki da onion, maggi, ginger, salt and water. Idan ya kusa saiki wanke stock fish dinki ki zuba cikin tafashan su nuna tare.

 2. Ki zuba mai a tukunya, ya Dan fara zafi kadan saiki zuba albasanki da yawa tare da pepper and scotch bonnet, ki juya kadan saiki zuba egusi kiyi ta juyawa zuwa 2mins.

 3. Sannan ki zuba stock da ruwa yanda zai dafa maki miyanki. Ki zuba nama, stock fish, cray fish, kpomo and dry fish ki barsu su dahu lyk 3mins saiki zuba maggi and salt. Idan yayi saiki zuba ugu.