Easy Tuwon shinkafa da Miyar agushi Recipes

Easy Tuwon shinkafa da Miyar agushi Recipes

The ingredients Easy Tuwon shinkafa da Miyar agushi Recipes

 1. Agushi
 2. Tarugu da albasa da tumatir da tattasai
 3. Nama
 4. Maggi
 5. Mai
 6. Shinkafa
 7. Tafarnuwa

Step-step making Easy Tuwon shinkafa da Miyar agushi Recipes

 1. Da farko zaki dora ruwanki awuta Sai ki wanke shinkafarki ki tsaneta sosai kidan baza tasha iskaIdan ruwan ya tafasa sai ki kawo shinkafarki ki zuba ki dan motsa da muciya saiki rufe kibashi minti ashirinIdan yayi sai ki tukeshi ki kawo leda kina kullawa

 2. Ag farko zaki wanke namanki kisa albasa da maggi ki dora a wutaIdan ya yi sai ki kwashe ki zuba mai da kayan miyanki da ki ka markada sai ki rufe

 3. Idan ya dan soyu sai ki zuba ruwan tafasashen status kisa maggi, da gishiri, da status, da tafarnuwa, da agushi sai ki rufe ya samu kamar minti biyar

 4. Idan yayi zaki ji yana kamshi sai a sauke a new ci da tuwon shinkafa

  A ci dadi lafiya.