Easy Fish paper soup Recipes

Easy Fish paper soup Recipes

The ingredients Easy Fish paper soup Recipes

  1. Kifi
  2. Kayan miya
  3. Seasoning, spices, mai, curry, tyme

Step-step making Easy Fish paper soup Recipes

  1. Da farko zaki wanke kinfi ki wanke shi weil kyau kisa masa veneger ko lemon ki wanke kin tsane shi ya sha iska

  2. Sai ki hada seasoning dinki da seasonings ki shafa a jikin kifin ki barshi ya kama jikin shi kamar 30minute haka claime ki zuba mai kisoya inside ya soyo ki tsane.

  3. Ki samu kayan miyarki da kikayi grating dinsu ki zuba a tukunya ki soya, in ya soyo kisa Seasoning dinki da curry da tyme da suran seasonings da kike amfani da shi sai ki zuba ruwa kadan kisa kifinki aciki ki yanka albasa ki zuba ki kara curry ki rufe in yayi sai ki sauke. Note. ki lura gurin sa seasoning kar ki cika saboda kinsa shi a suyar kifin tun a new farko