Easy Sinasir 1 Recipes

Easy Sinasir 1 Recipes

The ingredients Easy Sinasir 1 Recipes

 1. White rice
 2. Yeast
 3. Oil to fry
 4. Sugar
 5. Pinch salt

Step-step making Easy Sinasir 1 Recipes

 1. Ki andai shinkafanki zuwa 3hrs.

 2. Ki dafa wani shinkafan kadan, ki barta yay sanyi.

 3. Saiki juye dafaffan shinkafan acikin Wanda kika andai daganan akai nika.

 4. Idan an nika saiki zuba yeast, sugars and salt. ki barshi ya tashi.

 5. Saiki daura pan yay zafi kadan Kisa in nessun caso 1tblspn sannan ki zuba kullun saiki kawo murfi ki rufe.

 6. Amma karki saka wuta de uma yawa, idan kinga ahora fara bulali saiki juya.