Easy Special indomie mai awara Recipes
The ingredients Easy Special indomie mai awara Recipes
-
Indomie
-
Eggs ki soya
-
Awara hadadda
-
Tarugu da albasa ki jajjaga
Step-step making Easy Special indomie mai awara Recipes
-
Ki tafasa ruwa ki sa indomie ki sa tarugu da albasa da maggi ki rufe kibarshi ta dahu saiki sauke
-
Kisa awararki a gefe weil kuma soyayyen kwai