Easy Taliya da wake Recipes

Easy Taliya da wake Recipes

The ingredients Easy Taliya da wake Recipes

  1. Taliya
  2. Wake
  3. Tarugu da tattasai da albasa ki jajjaga
  4. Mai
  5. Maggi da curry
  6. Kifi ki gyara

Step-step making Easy Taliya da wake Recipes

  1. Ki dafa wake amma ba luguf ba

  2. Ki soya mai kisa kayan da kika jajjaga idan sun fara soyuwa kisa ruwa dai kisa maggi da curry da kayan kamshi idan sun tafasa ki sa wakenki

  3. Idan ya yi 2-5 minutes sai ki sa taliya da kifi, ki juya saiki barshi ta dahu saiki sauke shikenan