Easy Crunchy samosa with a twist Recipes

Easy Crunchy samosa with a twist Recipes

The ingredients Easy Crunchy samosa with a twist Recipes

 1. 2 tin flour
 2. 2 eggs
 3. Oil
 4. Minced meat
 5. Slice onion
 6. Curry and seasonings
 7. Tarugu da tattasai ki jajjaga
 8. Pinch salt
 9. 1 tbs butter

Step-step making Easy Crunchy samosa with a twist Recipes

 1. Ki hada flour da butter da salt da ki juya sosai saiki sa ruwa ki kwaba har ya zama dough

 2. Ki soya minced meat dinki sama da kayan kamshi da maggi da curry ki fasa 2 egg kisa ki kara soyawa saiki sauke

 3. Saiki diba dough dinki kisa kwalba ki yi fale dashi amma ba sosai na kuma yayi circle, saiki raba 2 ki dauki 1 saiki nadashi nadin samosa saiki zuba hadinki ciki ki nade ki gyara sosai yanza bazai budeba

 4. Idan kin gama saiki soya mai kisa samosanki ciki ki soya shikenan