Easy Awara Recipes

Easy Awara Recipes

The ingredients Easy Awara Recipes

 1. 3 mugs soya beans
 2. Oil to fry
 3. 1 tblspn of dan tsami
 4. 3 habenaro pepper
 5. 2 Onions
 6. 1 maggi
 7. one teaspoon salt
 8. Vegetables
 9. 1 ajjino moto

Step-step making Easy Awara Recipes

 1. Ki gyara wakenki ki wanke a nika yay laushi, saiki kara ruwa ki tace ki daura a kan wuta.

 2. Ki jajjaga ataruhu da albasa, ki jika Dan tsami

 3. Idan ya kusan tafasowa saiki zuba albasa da ataruhu.

 4. Idan ya tafaso ki dinga zuba Dan tsami kadan har ta taso sama.

 5. Saiki barta ta kara tafasa kadan. Sannan ki tace ki daure ki daura murfi mai nauyi akai.

 6. Idan kinga halaman ruwan ya kusan karewa saiki kunce

 7. Ki juye.

 8. Ki yanka yanda kikeso.

 9. Saiki soya ta cikin mai.

 10. Idan side daya yayi ki juya dayan side din

 11. Kiyi garnishing da vegetables.